Connect with us

ENTERTAINMENT

MP3 Download -NA KIRA – Kakaki Crossheart ft Dorcas Kucili x Soulpee Gambo

Published

on

MP3 Download -NA KIRA – Kakaki Crossheart ft Dorcas Kucili x Soulpee Gambo

MAI TAIMAKO (MY HELP) is a powerful declaration of reliance on a higher power. From looking to the hills and seas, to acknowledging our own limitations, this song expresses the profound truth that when all else fails, there’s only one source of true assistance. Let this anthem of unwavering faith remind you that when we call, He hears, and He will answer.

[INTRO]

BRIDGE

NA KIRA NA KIRA (I CALL I CALL)
NA KIRA NA KIRA (I CALL I CALL)
NA KIRA NA KIRA (I CALL I CALL)
EBENEZER (6X)

VERSE 1
NA DUBA KAN DUTSE ( I LOOKED UNTO THE HILL)
NA DUBA CIKIN TEKU (I LOOKED INTO THE SEA)
BA WURIN DA ZAN JE (NO WHERE ELSE TO GO)
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)

HANAYE NA SUN KASA (MY HANDS ARE SHORT)
KARFINA DUK YA KARE (MY STRENGTH IS GONE)
BA WURIN DA ZAN JE (NO WHERE ELSE TO GO)
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)

CHORUS
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)
BA WURIN DA ZAN JE (NO WHERE ELSE TO GO)
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP) (2X)

[REPEAT BRIDGE]

VERSE 2
GA YUNWA GA ISHI (THERE’S A HUNGER THERE’S A THIRST)
INA SON RUWAN SIYONA (I WANT TO DRINK FROM ZION)
BA WURIN DA ZAN SAMU (NO WHERE ELSE TO GET)
SAI WAJEN MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)

HANAYE NA SUN KASA (MY HANDS ARE SHORT)
KARFINA DUK YA KARE (MY STRENGTH IS GONE)
BA WURIN DA ZAN JE (NO WHERE ELSE TO GO)
SAI DAI KAI MAI TAIMAKO (EXCEPT TO YOU MY HELP)
[REPEAT CHORUS]
[REPEAT BRIDGE]

HOOK
MUN BA DA GASKIYA (WE BELIEVE)
(OOOO JIIIII EEEEH)
IN MUN KIRA ZA YA JI (WHEN WE CALL, HE WILL HEAR US)
ZA YA ANSA (HE WILL ANSWER) (2X)

ZA YA ANSA (HE WILL ANSWER)
ZA YA ANSA (HE WILL ANSWER)
ZA YA JI (HE WILL HEAR)
ZA YA ANSA (HE WILL ANSWER) (4X)
[LEAD REPEAT HOOK]

Click Here To Download – No Ads

Continue Reading
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Copyright © 2025 powered by Pulsedaily.